GEMS COMMUNITY// SONG TITLE: DAN GATA BY JEREMIAH GYANG (COVER)
Hello everyone, welcome to Gems community! I go by the name Success 978654. Today, I will be singing a song with the title "Dan Gata," which means "Son of Privilege." The song is written by Jeremiah Gyan.
What do you think might inspire a song like "Dan Gata"? Perhaps the theme of privilege and its implications resonates with personal experiences or observations.
As for me, I selected this song to minister on the Hive blockchain in Gems community because its message sparks reflection and conversation. I'm excited to share my interpretation and hear yours!
To all participants, I offer these words of encouragement: keep sharing your talents and passions, inspiring each other with your unique voices. Your contributions enrich this community!
I'd like to appreciate the Gems community leaders and curators for their dedication to promoting and supporting artists like us. Thank you for your hard work and commitment!
Lyrics:
Akwai wani gida mai nisa wanda Uba na ya gina
(Akwai wani gida mai nisa wanda Uba na ya gina)
Ran da na kalmasa aiki na toh ni zan koma gidan babana
(Akwai wani gida mai nisa wanda Uba na ya gina)
Ai-Yeh
Ai yau na gane
Wai ni 'dangata ne
Sarkin ya hayya, ai shi babana ne
Ai-Yeh
Ai yau na gane
Wai ni dangata ne
Sarkin ya hayya ai shi babana ne
Zan je London, suka hana ni ma fa banida visa
Wai ubana bashi da naira
Talauchi banida sisi
I went to my neighbour, Amitabh Bachchan na action
Kallon film din kwadayi ne
Wai na zo don sun dafa masa
Ai da gidan ubana ne da wa ya isa ya kulle kofa lallai
Akwai wani gida mai nisa wanda ubana ya gina
Randa da na kalmasa aiki na toh ni zan koma gidan babana
(Akwai wani gida mai nisa wanda Uba na ya gina)
Akwai dadi gidan babana
(Gidan Abba gidan babana)
Akwai Salama gidan babana
(Gidan Abba gidan babana)
Akwai haske gidan babana
(Gidan Abba gidan babana)
Akwai hutu gidan babana
(Gidan Abba gidan babana)
Sun kulle kofa wai talauci ya cije ni
Har mu da bidiyo sai black and white telebijin
Mun je kallon Rambo, wai mu kalla can daga windo
Makarantan ma muna nema suka hana wai state of origin
Toh da nan gidan ubanane mai gori sai ya bani hanya gaskiya
Akwai wani gida mai nisa wanda ubana ya gina
Kuma na idar da aiki na ai ni zan koma gidan babana
Akwai wani gida mai nisa wanda Uba na ya gina
Oh waoh
Akwai dadi gidan babana
(Gidan Abba gidan babana)
Akwai salama gidan babana
(Gidan Abba gidan babana)
Akwai haske gidan babana
(Gidan Abba gidan babana)
Akwai hutu gidan babana
(Gidan Abba gidan babana)
Ok
Bawani wai-wai; Gamu a nan kuma dai-dai
Before I had one-square meal I had to go through what they call raba dai-dai huh
Krismas da awapa
Wandon ma satan yadi
Huh, suka kira mu banza
Wai dare da rana gwaza
Ne muke ci and now we going internationally
We started from the bottom now we heading to the top
Now they call us the greatest
Yes, that's what I mean
Ooook
Yanzu mune yan gata
Arziki kamar Dantata
Kawo molo da algaita
Rangada kamar Mamman Shata
Yeahhhhhh
Ai yau ni na gane, wai ni dan gata ne
Sarkin Aljanna ai shi baba na ne
Ai yau ni na gane, wai ni dan gata ne
Sarkin Aljanna ai shi baba na ne
Suna na 'dangata ne kuce
Sunana 'dangata ne
Sunanki wanene ke
Suna na 'dangata ne
Sunan ka wanene kai
Suna na 'dangata ne
Suna na 'dangata ne
Suna na 'dangata ne
Video link:
▶️ 3Speak
Powerful one sir, I found myself dancing
Great one am happy you did love it
You did well bro I love the energy and the passion of your song thanks for sharing with us bro
Thank you is a honor that you listen to it
You are always welcome
Wow wow wow sir this is amazing, more inspiration to do more than this sir
Thank you so much am glad you did like it