HIVE OPENMIC WEEK 265_ E-DANIELS___ALHERI COVER BY DONVIC....
Hello everyone this is my entry for the week 265 it a song my E-Daniels title ALHERI......
ALHERI is in Hausa language which simply means GRACE.....
this week theme says through the rain....For me and my family it is and will always be the grace of God that keeps us through.....I pray this blesses you....
Alherin ubangiji na babu iyaka
Alherin ubangiji na babu iyaka
Kaunan ubangiji na babu iyaka, oooh
Kaunan ubangiji na ai babu iyaka
Salaman ubangiji na ai babu iyaka
Salaman ubangiji na babu iyaka
Alherin
Alherin ubangiji na babu iyaka
Alherin ubangiji na babu iyaka
Babu iyaka (babu iyaka)
Babu iyaka (babu iyaka)
Alherin ubangiji na babu iyaka
Whoa whoa yeah
Alherin ubangiji na abin mamaki ne
Kafin in san Yesu Christi
Shi ya riga ya san ni
Abin da Yesu ya ba ni
Babu wanda zai ba ni
Abin da Yesu ya yi min
Babu wanda zai yi min
Shi ne mai biyan bukatu
Shi ne mai ba da salama
Cikin dukan duniya babu wanda zai yi abun ya yi (ya yi)
Shi ne mai biyan bukatu
Shi ne mai ba da salama
Cikin dukan duniya babu wanda zai yi abun ya yi
Alherin ubangiji na babu iyaka
Alherin ubangiji na babu iyaka
Ai Babu iyaka (babu iyaka)
Ai Babu iyaka (babu iyaka)
Alherin ubangiji na babu iyaka
Kaunan ubangiji na babu iyaka
Salaman ubangiji na ai babu iyaka
So great boss, keep been amazing and good by giving us this kind of wonderful presentation.
Nice presentation
Nice one bro👌